[Languagetext]

23=Sa kwanan wata (daga yaushe) don yin zanen
24=Saka kwanan wata( har yaushe) don zanen
25=Canja lokaci daga %1 zuwa na yanzu (%2)?
27=Layin-SJ
28=Kididdiga
30=Shirye-shirye
31=
32=har
33=Basalinsulin
34=Bolusinsulin
35=
36=K/kumallo
37=Cin-rana
38=Kalaci
39=Gyara
40=%1 ga kowace kwaya daya
41=Adana
43=Abinda ke faruwa
44=Ab-makamashi
48=Karin bayani
50=Lokaci
53=Bayan k/kumallo
54=Kamin cin-rana
55=Bayan cin-rana
56=Kamin kalaci
57=Bayan kalaci
58=Da dare kawai
59=Kowane lokaci
60=Mako 2
61=Mako 4
62=Mako 6
63=Wata 2
64=Wata 3
65=Duk darajojin
66=Daga
67=har
68=Canjin A1C da aka samu
69=Jaddada
70=Kimomi kanana
72=Darajojni manya
74=Sai an sake zanawa!
75=Nuna allon bayan layin SJ a launin....
76=bulu
77=mai-launi
78=
79=Nuna layin abinda ke faruwa
80=Nuna layin gudun jini
82=Kiren lokaci na azal
83=Dafa ok kan rufe SiDiary
86=Kimomi mafi karanta
87=Mafi girma
89=Matsakaici
90=A1C
93=Yawan Bolus da aka shawarta don %1
94=Nuna yawan insulin da aka shawarta dakika 0...30
95=Jimlar %1 kwarorin
96=Yawan SJ da ake son samu %1
97=Ba kimomi!
102=A lura, wannan shawara ce kawai! KOWANE LOKACI yi tunanin sakamakon da ka samu, in da bukata ka sake lissafawa kamin kayi alluran bolus!!
103=In kana son samun shawara game da yawan bolus ka dafa ok tareda dukar kasadar duk alluran da ka yi!!! Akawi bukatar ka saka tarihinka!!!
107=Yare
108=Zabin yarenka
109=
110=Jaddada koyaushe
111=Nauyi
112=Jimlar Ab-makamashi
113=Jimlar Bolus
114=Jimalar Basal
115=Jimlar Insulin
116=- Jimlar-Insulin/Nauyin jiki
117=Ba a saka nauyi ba
118=A1C fa kiyashi ne kawai!
71=Cikin abin bara
121=Kididdiga
123=Ba zai yiyu ba ka goge insulin%1, don shi ne aka zaba a tarihinka!
124=Sunan nau'in insulin
125=Tsawon lokacin aikin insulin
126=Na'in insulin da ke adane
127=Kara
128=Gyara
129=Goge
130=Rufe
131=Saka suna
132=Gyara nau'in insulin
133=Kwayoyi
134=Nau'in na 1
135=Nau'i na 2
136=Ba zai yiyu ba ka goge kwayar '%1' don shi aka zaba a tarihinka!
137=Sunan (kwayar) maganin
138=Shirye-shirye
140=Iyakoki
143=Basal
144=Bolus
145=
146=kenan in ka sa 7* a wajen sa Bolus, to ya nuna awo 7 na dayan nau'in na bolus insulin /kwayar magani.
148=Insulin
150=Nuna layukkan SJ da ake son samu
151=Sa lokacin kwamfutarka
154=Famfo
155=-Abinci/yini
156=-Awon bolus/yini
157=-Awon basal/yini
158=-Jimlar Insulin/yini
159=A1C da aka samu
164=Kimomi mafi girma
166=Gano
167=Wanda ya shirya
168=Nau'i
169=%1 abubuwa
170=Ana nema,,,
171=(Amfanin) cin-abinci
172=Karin bayani
173=Shafin zabe
174=An gama
175=Hanyar nema
176=Karkare %1
177=Kwana 1
178=Mako 1
179=%1 bai canja da yawa ba (%2 zuwa %3)
180=%1 ya kayautatu daga %2 zuwa %3
181=%1 ya tabarbare daga 52 zuwa %3
182=Kimar %1 ita ce; %2
183=Ya yi!
184=Da kayu
185=Da dama
186=Ba kayu
187=
188=A1C nan
190=awon bayan-ci
191=a bisa kimar baya (amin k/kumallo)
192= daga %1 lambobin
193=Ba a samu sakamakon da zai isa a iya yanke hujja ba
194=Iyakancewa wani lokaci
195=Yawa-yawan awon SJ
196=Kimar bayan-ci
197=Tafiyar shan-magani
198=
199=Shiye-shirye
200=Sakamakon awon dakin bincike
201=Iyakokin da ake son cimmawa
202=sakamakon dakin binciken da aka adana
203=Sababbin sakamakon d/bincike
26=Tarihi
29=
88=Adadin kimomin
45=Bolus-un
46=Basal-un
52=Kamin K/kumallo
81=Jaddada kiren lokaci yayin sa kimar SJ
92=-> %1 kwarori don yin gayara ga abinci %2
100=Saka lambarka don misalta insulin (ga awon kilo na abinci-makamashi) da yadda kake kyautatashi (kowane x %1 SJ da ya yi yawa, na bukatar awon insulin daya don kyautata shi)
101=Wannan lambar na da tasiri ga yawan bolus insulin da za a nuna, lokacin da ka sa awon SJ da abincinka!
119=Zanen-faifai
120=Zanen digagga
122=Zanen layi
139=Zane-zane (%1)
141=Mafi kankanta
142=Mafi girma
149=Layin-Y mai canjawa
152=Adana lokacin sakawa
153=Soke lokacin sakawa
160=Karkarta da aka tsammani
189=Karkatar ta kima
204=Iya lokaci da ake son dubawa
205=Jaddada
206=Zabi kason awon d/bincike daga tsarin
207=Za a  goge na har abada fassarar kimar d/bincike!
208=Awo
209=Saka iyakokin lokaci 2 masu ci-gaba!
211=Iyakokin lokaci %1
217=sama ga
218=kasa ga
219=Iyakancewar iyakoki A
220=Iyakancewar iyakoki B
221=Iyakancewar iyakoki C
222=Fasalta halin da nake ciki da wadannan iyakokin..
224=Sa kwanan wata na daidai
225=Kwanan wata
229=Iyakancewar lokaci
230=Nau'in kididdiga
231=Kalkuleta
232=%1 daga dukan jini
233=%1 daga ruwan jini
234=Sukarin-jini
235=Adadin faduwar JS
236=Nau'in CS
237=Kitse
239=Kaso
241=Sabon abu
242=Canja abu
244=Za a yi wa wannan gugar har abada! %1
245=Duk cimakarka da ke da alaka da wannan abinda za ka goge, za a dangantata da '-' Z a adana duk wani canji na bayanan cimakar!
247=Motas jiki
248=Tsananta
249=Tunatarwa
250=Motsa-jiki
251=Alama
252=Adadin kimokin
253=Ba ka da cimakar da aka daidata da naurar (tafi da gidanka). Ka fara da na babbar kwanfuta a inda za ka zabi bayanan cimakar da ka ke ka yi amfani ga ta tafi-da-gidanka.
254=Fasalin-bauta: Tafi-da-gidanka na hade da kwamfuta. Kar kayi wani canji yayin da suke hade!
255=Hi %1, %2 ya samo wannan awon SJ mai cike da kasada: %3! In ya dace taimaka masa!
256=An samu wannan kuskure yayin da aka nemi sabon lasisin don na'ura '%1': %2
257=As samu, an shigarda lambar-lasisi.
258=An samu sabuwar lambar-lasisi ta na'ura '%1'. za a shigarda ita idan aka hada na'urar.
259=An tayarda wannan shiri da bayanan lasisin da ke kasa.
260=Abinda aka karanto daga PP
263=Sabuwar tunatarwa
264=sa kwana wata da lokacin da basu wuce ba.
265=Sakamakon da aka adana
266=A lura. Wannan samfurin zai iya yin tunatarwa ne kawai sadda ya ke kunne kuma tafi-da-gidanka ba ta cikin halayar kwana!
267=A lura: SiDiary zai iya tunatarwa ne kawai sadda ya ke kunne! Sa jagoran-gajeruwar-hanya a cikin matakan tayarda kwanfutarka na gaba-gadi in ya dace (Setting More Setting Program group).
269=Bugun-zuciya
270=Sararawar zuciya
271=Bugawar jini
272=Jagora
273=\yi nuni ga kowane akwati don saka awonka.
275=An yi rajistarsa
276=Bolus da aka yi shawara
277=Kalanda
278=A lura: Yi nazari game da allurar bolus daga %1 da awo %2!
279=Juyawa (in ta ci da boyewar) bayanai....
280=Aika e-mail
281=Ya zuwa yanzu ka yi amfani da mafi saukin fahimtar shafuffuka wannan tsari. Ko kana son a fitarda manunin kididdiga? Da kididdigar zaka iya yin fiye da haka, ka kuma yi nazarin bayanan rahinlafiyarka mai zurfi. Idan baka fitarda manunin ba ayau, SiDiary zai sake tambayarka nan gaba kadan.
282=Ya zuwa yanzu ka yi amfani da wannan tsari na yan makonni, kuma kana iya fitarda manunnai da dama don samun babbar ribar amfani da shi. Taba "No" in kana son a sake tambayarka cikin 'yan makonni; ka taba 'Cancel" in kana son ka bar wadannan shirye-shiryen kamar yadda su ke yanzu. Idan ka yi haka, kana iya fitarda sauran manunnai ta hanyar zaben amsa ta uku ta jagoran da ke tambayar kwaraewarka ga kwamfuta.
283=Ka zabi yaren da ba a gama fassarasa ba (a yanzu %1). Sai a tuntubi yanar-gizon www.sidiary.org akai akai ko ta hanyar jaddadawa  don samun sabuwar/cikkakiyyar fassara in ta samu.
284=Zabi na'uran da ka ke son sa SiDiary a ciki.
285=Kwamfutar aljihu mai dauke da windo ta 2.x ko ta 3.X
286=Kwamfutar aljihu mai dauke na windon da tafi ta 3.X sabuntaka.
287=Tarhon tafi-da-gidanka mai dauke da windo
288=Na'urorin da ke dauke da wannan fasahar-cudanya kan yi aiki tareda tsare-tsaren da aka yi da eVB. Idan an zabi wannan ba sai an saka 'eVB runtime module' ba ga wannan na'urar.
289=A sabbabin na'urorin masu dauke da samfurin os wanda ya fi WinCe3.0 sabuntaka. kamar su PocketPC2002, Windows Mobile 2003 da sauransu, za ka bukaci ka saka 'eVB runtime module'. Amfani da wannan zabin zai saka wannan 'module' da SiDiary a cikin na'urarka.
290=Samfurin SiDiary na tarhon tafi-da-gidanka zai yi aiki a kan tarho-tarho masu windo 'Windows Mobile 2003' ko wadda tafi wannan sabuntaka.
291=&Sanya
292=Tarho (na tafi-da-gidanka) mai amfani da Java
293=Bayanai yadda za a saka SiDiary a tarho-tarho masu aiki da Java.
294=An dauko kuma an sanya samfurin 'eVB runtime module' a kwanfutarka ta aljihu. Sai ka bi bayanan da ake ba ka. Idan an kare saka maka 'eVB runtime module' sai ka taba ok.
295=An gano na'urarka ta tafi-da-gidanka cewa irin %1 ne.
296=An juyo, an kuma aiwatarda bayanan saka na'urar tafi-da-gidanka akan na'urarka. Sai ka bi shawarwri da ake bayarwa akan tarhon tafi-da-gidanka. Ka dafa ok idan an gama shigarwa!.
297=Kana amfani ne da tsohon samfurin SiDiary a kan na'urar tafi-da-gidanka?
298=Dole ka cire tsofon samfurin kamin ka iya saka sabo (sai ka je MSActiveSync 'Extras->Software' don cire tsofon, in ba haka ba ba za a saka manunin gajeruwar hanyar daidai ba. In an kare cirewar sai ka dafa ok , ko ka dafa cancel sai an gama cirewar.
299=Ka na son bude shafin mai kumshe ta bayanan sakawa a kan na'urarka? Dafa 'No' in har ka riga ka saka SiDiary a na'urarka.
300=Kara tarihinka na farko a nan.
301=Aika sako ta wayar selula (a kan aika sako kai tsaye zuwa ga kwmfutar mai karba) .
302=Ba a cika wannan shafin ba da dukan layukkan da ya kamata. Yi amfani da dukan layukkan kamin buda wani sabon shafi.
303=Shigowa %1
304=Bayani (kan adadin) sukarin jini
305=Bayani kan abinci
306=Bayani kan insulin
307=Bayani kan gudun jini
308=Bayani kan motsa jiki
309=An yi nasarar shigarda dukan bayanai
310=An dakatarda shigarwar
311=Ci gaba da shigarda %1 bayanai?%2 A LURA:Wadannan bayanai za su shafe dukkan bayannai na kwanakin baya da aka shigo da su gabanin haka!
312=Shigarda dangantakar abinci-makamashinka musamman in ka bi diddigin awon nauyi na gram da OTUS amma kuma kana son samun cudai in cudai ka da SiDiary.
313=Insuloli
314=Zabi akalla nau'i daya ko fiye na insulin da ka bi diddiginsa da %1nallurai a cikin %2
315=Zaben nau'in insulin
316=Saya a yanzu
317=Taimako
318=Da Sama
319=Da kasa
320=kwanciyar  manunai
321=..............
322=Za a goge maras lafiya '%1'tareda dukkan bayannansa!
323=Da gaske kana son goge bayannan wannan maras lafiya? Ba za a iya dawo da bayannan ba!
324=An yi nasarar goge bayannan maras lafiya amma an kasa cire kudin wannan maras lafiya.Goge kundin  (%1) da hannu a cikin 'Windows Explorer'
325=An yikuskure yayin goge wannan kundin: %1Goge dokannin kundin (%2) da hannu a cikin 'Windows Explorer' - a wadansu lokutta yanayin cudanya (Windows XP)kan kulle takardun ko kundinsu.
326=.............
327=.............
328=Wani na dabam ya bude bayanan maras lafiyan da aka zaba!
329=Filin da ya rage kan ma'adanin USB bai kai %1 ba.
330=Goge wadansu kundaye ko bayanan da aka adana wadanda ba ka bukata a yanzu.
331=Goge wadansu bayanan da aka adana ko bayanai wadanda ba ka bukata a yanzu don gudun bacewar sababbin bayananka!
332=Saka kalmar-shiga don ka kiyaye bayannanka daga leke. Za a adana bayannan a .......yanayin da wani ba zai iya karantasu ba.
333=Dafa ok don kawarda kalmar-shigar bayananka.Za a kuma adana bayannan a fayyace.
334=..............Kaikaita bayanan.
335=Tsaron kaikaitawa da na kalmar-shiga.
336=Canja kalmar-shiga
337=BMI
338=Atakka
339=A yanzu BMI dinka ya kasance
340=BMI dinka %1 ne na matsakaici
341=Kasa ga
342=tsakanin
343=sama ga
344=....................
345=Ramamme;mai matsakaicin nauyi; mai-kiba; mai kiba da yawa; mai matukar kiba
346=An yi nasarar kaikaita wadannan bayanan.Ka kiyaye tarihinka (bugasu akan CDROM) domin wadannan tsofaffin bayanan ba a kaikaita su ba.
347=Tsawon jiki
348=Ni mace ce
349=Ni namiji ne
350=Cire kayan ,,,,,,,,,,,,
351=A LURA: Ba ka bukatar 'SiDiarySmartSync' don daidata bayyan da tarho mai aiki da Java! Ka yi amfani da 'Java mobile driver' daga tsarin mitar da ke kan manunin SJ. Ka nemi karin bayanin daidata bayyanan a cikin wannan kundin '%1'.
352=SJ a layin %1
353=..................
354=Dudduba
355=Kimomin %1
356=%1 da karfe %2
357=Ji jirin (yunwa) kadan
358=Ji jirin (yunwa) da yawa
359=Za a tayarda SiDiaryPnP gaba gadi daga ma'adanin USB
360=Yi gyara ga kimomin
361=Goge kimomin
362=Sababbin kimomin
363=Je gaba
364=Koma baya
365=Za a goge dukkan kimomin %1 in har ka ci gaba
366=Zabi duka
367=Soke dukkanin zaben
368='Serial number' da aka shigar ba ta yi daidai ba da ta cudayyar/cinikin (da aka yi)! 'Serial number'%1 ta fara ne da %2. 'Serial number'ta kwarai na nan bayyane a cikinallon rajistar na'urar da abin ya shafa.
369=Yi gyara ga tsarin
370=Ka zabo 'drivers' din da kake bukata daga tsarin ......................
371=Filin da ya rage a cikin ma'adanin %2 bai kai %1 ba. K samarda isasshen fili ta yadda za a iya adana baynnai ba tareda anyi hasaras su ba.
372=Ana kunna SiDiary...
373=Sakamakon gwajin d/bincike
374=An buda, an kuma aiwatarda kundin tayarda kwamfutar aljihu a cikin na'urar tafi-da-gidanka. Ka dauki matakan da aka zayyana a kwamfutar ka ta aljihu. Idan an kare sai ka dafa ok don ci gaba!
375=Wannan samfurin SiDiary na cikin fasahar MS.Net. 'Windows Mobile 2003' ko wata da ta fita sabuntaka na tallafaws samfurin. Amma 'PPC 2002 Systems' na bukatar daukaka darajarsu da '.Net Compact Framework'. Wannan samfurin na aiki tareda .........
376=Dafa don ka canja lokaci, ka sake tsara layukka, shigarda wassanin motsa jiki, awon nauyi da fadakarwa.
377='Allon Basal profile' %1
378=Daukaka darajarsa yanzu..............
379=SiDiary na iya bincikawa don daukaka darajar kansa da ta yaren da ake amfani da shi da na cimaka da sauransu. Kana iya fara wannan binciken da hannu a wajen 'Settings->More settings->Update-check'. Kana son karin bayani game da wannan? Za ka iya samu ta hanyar 'Security-info'daga sashen bincike a duk sanda ka ke so.
380=Shafin saka sakamako na gaba
381=Shafin saka sakamako na baya
382=Har kwamfutar aljihu (eVB PPC) binciki samfurinsa
383=An manta kalma-shiga
384=Aika da bayannan (%1)...
385=Goge kundayen da ba a bukata don samarda waje
386=Goge kundaye har a samarda filin da akeukata
387=Goge dukan kundayen bacin rana
388=SiDiary ya ganoundayen da bai ajiye ba a kundin bacin-rana (%1).Bincike su, in har kana da bukata da su to adana su a wani guri!%2
389=Ka fa tayarda dokokin 'dangantakar cimaka' da aka fadada. Yi amfani da allon gyara don yin gyara.
390=Yi amfanin da dokokin 'dangantakar cimaka' da aka fadada.
391=Dokokin 'dangantakar cimaka' da aka fadada
392=Tarihinka na windo bai da izinin yi wa sabbin abubuwa rajista. Shigarda wadansu abubuwa ba zai yiyu ba akan wannan na'ura har sai ka fara yin wannan da wani tarihin windo tareda amfani da dukkan hakkokin da izini. In ka kare wannan to za ka iya shigo da abubuwa da tarihin windon.
393=Sa sunan maras lafiya ko ka soke
394=An samu harafin da ba daidai ba a sunan maras lafiya. Bai kamat sunan ya kumshi daya daga cikin wadannan haruffan ba: %1
395=Akwai wani maras lafiya da ke amfani da wannan sunan. Sa wani sunan na dabam (zai iya ya kumshi ranar haifuwarsa) don wannan maras lafiya.
396=Babu kundin da za a saka wannan samfurin a ciki. Ka debo kundin daga www.sidiary.org ko ka sabunta sakawar da kayi.
397=Ba za a iya amfanin da kudin bayannan ba a yanzu.Tabbatar cewa kana hade da yanar-gizo da kuma/ko kana da izinin amfani da kundin '%1'; sannan ka sake kunna SiDiary.
398=SiDiary na iya, ta kashin kansa, bincikar sabuntawar kndayensa da na yare da na kundin bayanan ci-maka. kana sa ayi wannan binciken a 'setting->More Settings->Update Check'. in da bukatar karin bayani, za ka samu ta hanyar aninin 'Security-Info'a duk lokacin da kake s.
399=Duk(a)
400=Binciki sabunta
401=Sandar-yawatawa 
402=Kalori
403=Dafa ENTER don bude tsari abubuwan zabe
404=Zabo daga cikin tsarin abubuwan da ke kasa
405=Shiga %1
406=Yi kwafen bacin-rana
407=kwafufuwan bacin-rana
408=A cikin kundin %1
409=Daidaita a yanzu
410=An saka Sabon Module|Samfuri Server|Date|Remark|File ..................
411=Bayanan Tsaro
412=Bayanan canji
413=Saka Kwamfutar aljihu, tarhon tafi-da-gidanka ko mai amfani da Java
414=Daidata lokacin kunna ......
415=Daidatawar har abada
416=Daidaita yayin kashewa
417=Daidaita
418=Kara girman zanen
419=%1 Templates ................................
500=Kundin adana bayannai
501='Close' kan bar alamar  .......SiDiar a cikin 'systray'
502=Manunai da alamominsu
503=&Buga (a takarda)
504=&Aika (zuwz mani gurin)
505=Zabi karin bayani
506=Yinin jiya
507=Yinin gobe
508=Makon da ya wuce
509=Mako mai zuwa
510=Suna
511=Kimar sukarin-jini
512=...jimlar wdannan abubuwan kawai
513=Kamin k/kumallo
514=Bayab k/kumallo
515=Kamin cin-rana
516=Bayan cin-rana
517=Kamin kalaci
518=Bayan kalaci
519=Da dare kawai
520=Dukan kimomin
521=Bayannan tarihi
522=Nazarin kullum
523=Nazarin kididdigar sukarin-jininka
524=.......Trend........
525=......ProgranSettings.....
526=Game da
527=Yadda aka tsara abin
528=Zabi daga tsarin da ke kasa ko ka sa sabon bayani
529=Adana a cikin tsarin
530=Yarda da shi
531=Soke
532=Gyara bayanin
533=Goge abu daga tsarin?
534=Zabi kundi ko kayi sabo ko ka goge wannan takardar................
535=Wannan kundin da ake so babu shi. A yi shi yanzu?
536=&Ok
538=&Network childhood
539=Kirkiro sabon kundi
540=Daidaitawa %1 tsakanin Ce-Divice da Kwamfuta...
542=Sai an ayyana kundin Bayannan-Kwanfutar aljihu kamin a iya daidaitawa in har kana amfani da samfurin biyu a lokaci guda. 'Win32' na amfani da wani kundi ne wanda ba sai ka fade shi ba. 'Win32-Client' zai daidaita bayannaka da ke cikin na'urorin biyu yadda ya kamata.
543=Zabi rana daga kalanda
544=Ba a ga DIABASS ba a kwamfutarka. Ka tabbatarda cewa an saka DIBASS kuma an sa shi daidai ta yadda SiDiary zai iya amfani da shi
545=A halin yanzu ba maras lafiya-DIABASS da aka zaba. Kunna DIABASS ka zabi maras lafiyan da ka ke son SiDiary ya aika bayanansa.
546=[DATUM] [UHRZEIT] [VON] BG:[BZ], BP:[BD], INS[IN], MEAL:[MZ], EX:[SP], NAUYI:[KILO], LAB:[LAB]
547=&Shigo (da shi)
548=&Goge
549=Za a iya shigarda wadannan kundaye na DIABASS zuwa cikin SiDary
550=Da gaske kana son goge wannan kundin shigo da bayani? (Za a cire ne dungurungum ta yadda ko DIABASS ba zai iya shigo da bayannai ba!)
551=.....kyallawa sau biyu ko dafa F4 zai bude kalanda
552=Zabi ............template
553=Saboda rashi wadansu 'filaye' muhimmai ba za a iya shigowa da kundin-CVS ba: %1 Za a iya amfani da wadannan 'filaye' don shigarda CSV interface %2
554=Gudanarda Excel macro (%1)...
555=Rubutawa (don gaba)
556=Cirewa
557=Ka na son ka kirkiro daya gada cikin wadannan gajerun-hanyoyi zuwa ga 'executable file'?
558=Kirkirowa %1 'alkaryar' shirin
559=%1 zai tashi da kansa a yanayin kankanta a cikin systray lokacin budewar windo
560=Jimlar insulin awo %1 ga yini
561=Sabon tarihi
562=Akwai canje-canjen da ba a adana ba. Kana son a adana su?
563=&Adana
564=Juyo tarihi daga
565=Za a goge tarihin kuma ba za a iya sake dawo da shi ba.
566=Kulawa da tarihin-basal
567=Sabuntawa ta kashi kai bayan .....sliders
568=Yi gyara ga tarihi
569=Sa 'Basal-sum' na kwanakin mako masu zuwa cikin 'dare' ...............
570=Ka riga ka hada wannan tarihi da yinin %1, wanda kuma dama an hadasa da wani tarihin. in ka ci gaba da adanaShi zai shafe wancan na farko!
571=CW - c anjin robar 'kateta'
572=CA - canjin kwalba (ta magani)
573=CB - canjin batur
574=Nau'in famfo
575=Tarihin basal na wuccin-gadi
576=Ko an tayar dashi ba za a ga wannan tarihin-basal ba a cikin tsarin inda ake zaben tarihi
578=%1: Bolus da aka jinkirta (%2)
579=Tagwayen bolus
580=Bolus da aka jinkirta
581=Bolus wanda aka saba da shi
582=Jinkirta
583=Matse filaye tsakanin layukka
584=Off - an cire famfon
585=On - an hada famfo
586=Takardar da aka buga ba ta dauke da wata shawara game da yadda ka ke shan magani!
587= An yi wannan kuskure yayin da ake daidaita bayannan: %1
588=Binciken da aka yi ga bayanan da aka shirya ya fito da wannan kuskure: %1%2Ba a tayarda daidaituwar Smartphone ba!
589=Sunan na'urar
590=Lokacin tsakanin daidatawa
591=Dakikoki
592=Goge layukkan-tsaye
593=Sa sabbin layukkan-tsaye
594=Yi oda ta 'timestamps' (kan-sarkin-lokaci)
595=Ka sake tunatarda ni game da wannan sabuntawa nan gaba
596=Ina son in ketare wannan sabuntawar, ka sanarda ni da na gaba
597=Adireshina na e-mail (in an ga dama):
598=Wannan kuskure ya faru yayin hadawa da %1: %2 Ka tabbata cewa hadinka da yanar-gizo daidai ya ke yana kuma aiki daidai!
599=Ba za a iya dauko jadawalin dukan canje-canjen ba: %1
600=Daidatawa %1 tsakanin Smartphone da kwamfuta..
601=Bincikenka zai fito da dogon jadawali (akalla fiye da %1. A ci gaba da neman?
602=Kar ka taba neman sabuntawa ta kashin-kai daga yana (da hannu: More Settings->Update-check)
603=Lokaci tsakanin bincike
604=[Sam-sam]
605=Kwanaki %1 na baya bayan nan an kasa nema sabuntawa (ta kashin-kai) a yanar-gizo! %2Ka fara wannan neman da hannu 'Settings->More Settings->Update-check' ka kuma tabbata kana hade da yanar
606=A halin yanzu ba ka cikin yanayin-hadi da yana ko uma 'RAS-connection' naka ba na kwarai ba ne
607=A daidaita dukan canje-canjen cimaka da na wayar tafi-da-gidanka?
608=Rarraba
609=Zabi duk abinda kake so a daidata da naurorin tafi-da-gidanka
610=Soke zabin abinda kake so a daidata da naurorin tafi-da-gidanka
611=Ana juya bayanai ga na'urorin tafi-da-gidanka...
612=Yanzu akan naurar tafida-gidanka akwai cimaka %1 daga masu hadawa %2 a cikin kashi %3 da ke akwai.
613=Ko kana son fara hadin-RAS don binciken sabuntawa a yanar-gizo?
614= Kar ka manta ka rufe hadinka na RAS!
615=An samu wannan kuskure yayinda ake marmatse kundaye: %1
616=An samu wannan kuskure yayinda ake bubbuda kundaye: %1
617=Ba a ga mudali'ar 'zip-files' ba a cikin na'urarka. Ba za a iya amfanin da damar matsewa da bubbuda kndaye ba.
618=B a ga daya daga cikin kundayen Da ake bukata ba a na'urarka. Ka tabbatar cewa kundi %1 na cikin babban kundi inda SiDiary.exe ya ke! (Dukkan kundayen da ake bukata na hade a matsatsen-kundin 'zip' da aka debo, kuma suna bukatar a bubbudasu.
619=SiDiary ya kasa iya  rubuta bayannai a kundin %1. Ba a iya tayarda da tsarin (program) daga kundin da karanta shi kawai ake iya yi kamr CDROM don yana bukatar ya iya yin rubutu ga kundin don adana bayannan!
620=Ayarin tsari

[MustReview]
35=-1
47=-1
55=-1
57=-1
73=-1
78=-1
82=-1
91=-1
92=-1
100=-1
103=-1
109=-1
141=-1
145=-1
147=-1
152=-1
163=-1
171=-1
197=-1
198=-1
68=-1
29=-1
31=-1
187=-1
192=-1
206=-1
209=-1
210=-1
223=-1
226=-1
227=-1
228=-1
238=-1
240=-1
251=-1
261=-1
267=-1
268=-1
